IQNA - A daidai lokacin da aka haifi Imam Hassan Mojtabi (AS) mai albarka, an gudanar da babban taro na al'ummar kur'ani a kasar a filin wasa na Azadi mai taken "masoya Imam Hassan ".
Lambar Labari: 3490879 Ranar Watsawa : 2024/03/27
Lambar Labari: 3481593 Ranar Watsawa : 2017/06/10
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da littafai na tarihia kasar Masar ta sanar da kammala aikin gyaran kwafin kur’anin Sayyidah Nafisah.
Lambar Labari: 3481252 Ranar Watsawa : 2017/02/21